Pancake

Mrs Baba
Mrs Baba @cook_13830171
Kano

Yana da dadi a karyawa

Pancake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana da dadi a karyawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa Kofi biyu
  2. Madara rabin Kofi
  3. Qwai biyu
  4. Baking powder cokali babba
  5. Butter cokali biyu
  6. Sugar cokali biyu
  7. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour sugar baking powder a dan kwano ki juya

  2. 2

    Sai ki fasa qwan a wani guri ki juya shi kisaka narkakkiyar butter aciki

  3. 3

    Saiki narka madarar ki da ruwa gwajin dai ya baki rabin kofi ki saka flavour aciki

  4. 4

    Saiki had a su cikin hadin filawar nan ki juya ya juyu sosai

  5. 5

    Saiki goge non stick pan dinki ki fara suya a wuta gajeriya,idan qasan yayi saiki juya dayan barin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Baba
Mrs Baba @cook_13830171
rannar
Kano
cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes