Shawarma

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Abuja

#Abujagoldenapron.ina sarrafa biredin laraba ta hanyar mata hadi Mai gamsarwa.ako yaushe Ina tuna qawata Yar Egypt idan na yi shawarma .

Shawarma

#Abujagoldenapron.ina sarrafa biredin laraba ta hanyar mata hadi Mai gamsarwa.ako yaushe Ina tuna qawata Yar Egypt idan na yi shawarma .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredin larabawa
  2. Dafafen Kwai
  3. Kabeji
  4. Ketchup
  5. Dafafen kaza(niqaqen)
  6. Sausage
  7. Albasa
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dauko fallen biredin laraba guda daya

  2. 2

    Ki shafa mata ketchup ko timatirin gwangwani

  3. 3

    Sai ki hade dafafen Kwai da nikaken kaza da albasa da sausage da kabeji da Magi cikin kwano Mai tsabta ki chakuda ta.

  4. 4

    Sai ki zuba kan biredinki sannan ki nadeta kaman nadin tabarma.

  5. 5

    Sai ki saka cikin fry pan Mai zafi ko tasa har ya danyi ja sai ki cire.in Kuma kinada abin gasa shawarma sai ki saka aciki na Dan minti biyar kamin Nan a kwashe.

  6. 6

    Sai ci da lemu Mai Dan Karen sanyi.

  7. 7

    Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes