Tura

Kayan aiki

1hr(30)
  1. 1 cupkwalba
  2. 4 cupsRuwa
  3. 1 cupSuga
  4. 1 tspFlavo
  5. 1 cupmadara (ta gari)
  6. 1 cupNono

Umarnin dafa abinci

1hr(30)
  1. 1

    Ajiqa kwalba cikin ruwa na awa daya

  2. 2

    Bayan ta jiku,asaka maburgin bature a kada sosai.afidda diyan kuka.kwallayen.

  3. 3

    Akawo kwano da kyallen tatan koko a tace

  4. 4

    Asaka sugar

  5. 5

    Asaka Madara a kada sosai

  6. 6

    A zuba Nono a tabbatar komai ya hade sosai

  7. 7

    A zuba Flavo

  8. 8

    A saka a fridge yayi Sanyi ko kankara.

  9. 9

    Asha jus din kwalba lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes