Fried potato with chicken stir fry sauce

Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Kaza
  3. Mai
  4. Spices da seasoning masu dadi
  5. Jan tattasai
  6. Koren tattasai
  7. Albasa
  8. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin ki yanka shi a tsaye saiki wanke, ki zuba mai a kasko ki soya

  2. 2

    Ki wanke kazarki tas saiki zuba a tukunya kisa gishiri da spices da seasoning dinki masu dadi ki yanka albasa kisa saiki rufe ki barshi ya dahu Amma ba sosaiba saiki sauke ki zuba mai a kasko ki soya kazar saiki tsane saiki yanka albasa,tattasai, a tsaye ki ajiye a gefe ki zuba mai kadan a kasko ki zuba albasa kisa citta da tafarnuwa idan yayi laushi saiki zuba tattasai d kika yanka kisa spices da seasoning saiki saiki dakko kazarki ki zuba aciki ki juya kmr minti uku saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes