Dafa dukan shinkafa da kayan lanbu

Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838

Dafa dukan shinkafa da kayan lanbu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

nacin mutum ukk
  1. Shinkafa
  2. Kafeji karas kokunba
  3. Tarugu tattasai albasa
  4. Mankyada bama
  5. Magie Corry thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai ka yi xafgen shinkafarka sannan ka soya mankyada tareda albasa ka soya kayan miyarka bayan ka jajjaga su sannan kasa ruwa kabarsu su tafasa na Dan wani lokaci sai kisa magie da curry da thyme

  2. 2

    Kisa shinkafa kisa karas dinki, kibarta ta dafu sai ki kwashe

  3. 3

    Kin riga kin yayyanka labejin ki da kokunba da karas ki wanke su sai kisa bama aciki ki game su idan xaki ci shinkafar sai kidinga dibar wannan hadin kisa kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes