Soyayyan Dan Kali da masar kwai

Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838

Yanada dadi sosai musamman da Karin sape anasha da shayi

Soyayyan Dan Kali da masar kwai

Yanada dadi sosai musamman da Karin sape anasha da shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

nacin mutun biy
  1. Kwai
  2. Dankali
  3. Albasa
  4. Maggie
  5. Mankyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki fere Dan kalinki ki yayyankashi ki wanke

  2. 2

    Ki soya man kyadar ki tare da albasa sai ki dauko Dan kalinki kisa acikin mai ki soya idan yayi ki kwashe

  3. 3

    Idan kin fashe kwanki sai ki xuba a ruba ki kada kisa albasa da magie sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes