Lemon abarba da danyar citta

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Abarba rabi
  2. Danyar citta guda biyu
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki cire bayan ayabarki ki yanka kanana ki zuba a blender saiki gyara cittarki ki cire bayanta ki yankata kana ki zuba acikin abarbar saiki zuba ruwa kiyi blending har Yayi smooth ki tace ki kara ruwa kmr kofi daya kisa sugar da ice cubes ko kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes