Danwaken mai alabo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. filawa 2gongoni,
  2. garin alabo 2gongoni,
  3. garin dawa 2gongoni,
  4. kuka kadan
  5. ruwan jiqaqqen kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada duka garin guri guda ki jujjuya ki zuba garin kuka kadan ki zuba ruwan kanwa ki qara ruwa

  2. 2

    Sae ki kwaba amma kwabi mai kawri saboda garin alabon kar ya tsinke,

  3. 3

    Daama kin dora ruwanki yana tafasa sae kina diban kwabin da spoon kina zubawa a tukunyar,

  4. 4

    Bayan kin qare jifan sae ki jira ya tafasa sau uku shikenan sae sawqewa.

  5. 5

    Ana cinshi da mai da yaji da kayan lambu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
rannar

sharhai

Similar Recipes