Yam ball

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu doyarki ki bare ki wanke ki daura akan wuta ki dan saka gishiri ki tafasata idan ta dan sarara da zafinta sai ki kirba attaru da albasa ki kirba doyar sai ki zuba kayan da kika kirba sai ki saka maggi da dan curry amma ko biki saka curry ba zaki iya yinsa
- 2
Idan kin gama hada kayan hadinki sai ki mulmula kamar ball zaki iya sakawa a fulawa domin kwan ya hau kan doyar da kika mulmulta
- 3
Sai ki fasa kwanki ki kadashi sosai ki saka maggi kadan ko gishiri sai ki na tsoma yam ball dinki cikin ruwan kwan kina sakawa a cikin man da kika daura a kan wuta in yayi zafi kina soyawa
- 4
Kina yi kina juya daya barin in ya soyi sai ki kwashe ki zuba a colander man ya tsane sai ki zuba a faranti sai kiyi serving dinsa a ci lpy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Golden yam
Mijina Yana son golden egg musanman idan na Mai da onion source.hmm Sai kin gwada. Sa'adatu Kabir Hassan -
-
-
-
-
Golden yam
#worldeggcontest. Wannan girki yana da dadi mussamman da safe kuma ga kosarwa za’a iyasha da black tea Ayshatyy -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai