Mincemeat indomie

Zhalphart kitchen @cook_16339968
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba mai kadan a tukunya saiki yanka albasa ki zuba aciki kisa garlic kadan ki dinga juyawa har yayi laushi saiki zuba nikakken naman aciki kita juyawa har yafara dahuwa naman
- 2
Saiki zuba maggi kisa attaruhu ki juya
- 3
Saiki zuba ruwa dai dai yadda zai dafamiki indomie saiki zuba dankalinki aciki ki barshi ya tafasa
- 4
Saiki zuba indomie idan ruwan yatafasa ki zuba maggi dinta ki juya sosai saiki rufe idan ta kusa dahuwa ki zuba carrot da sweet corn shikenan saiki bashi kamar 3 minute saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Veggies noodles
Sbd yawancin muna sara tawace hanya xamu kara sarrfa indomie kaina nadafawa #OneAfrica Meenarh kitchen nd more -
Dafadukar Indomie da Dankali
#SSMK wannan dai girki ne na kowa da kowa dan manya da yara duk suna son indomie, na hada ta da dankali ne dan karin armashi😍 Sadiya Taheer Girei -
-
-
Simple indomie
Gsky ni bame son cin indomie bace hasalima Bata dameni ba Amma wannan tamin Dadi Zee's Kitchen -
-
-
Taliyar yan yara
#Taliya,yara suna matukar santa tana musu dadin ci,amfanin tafasa taliyar yan yara a zubda ruwan sbd kariya ga lfyr dan adam yasu mutane suna cewa yan kano akwai tsafta sbd anyi per boiled an zubar yin hakan yanada matukar amfani bare ace yarane zasuci tanada chemical da yawa idan katafasa karage abubuwa da dama ajinkita,Allah yakare mu da lfy.seeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Faten dankalin turawa
Na gaji da cin chips da safe shine yau nayi faten sa yy Dadi km iyalina sunji dadinsa. Hannatu Nura Gwadabe
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8748104
sharhai