Kankana da mangoro smoothie

abubakaraishatu
abubakaraishatu @cook_13841005
Abuja

Hmmm da dadi

Kankana da mangoro smoothie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hmmm da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangoro Rabin babba
  2. Kankana kwata
  3. 1Madarar gari sachet
  4. Sugar cokali daya
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki bare kankanarki ki chire ya'yan ki yanka kanana

  2. 2

    Zaki bare mangoronki ki yanka kanana

  3. 3

    Sai ki juyesu duka acikin blander hadda kankara da madara da sugan Sai ki markada

  4. 4

    We

  5. 5

    In kin gama Sai ki juye a cup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
abubakaraishatu
abubakaraishatu @cook_13841005
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes