Jollof rice, fried chicken, with salat

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Jollof rice, fried chicken, with salat

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mnt
mutum biyu
  1. 2 cupof rice
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kayan kamshi
  5. Sinadarin dandano
  6. Mai
  7. Kayan lambu
  8. Kaza daya
  9. Salat
  10. Cucumber
  11. Tumatir
  12. Cream salad

Umarnin dafa abinci

45mnt
  1. 1

    Zaki daura tukunyar ki akan wuta saiki zuba mai, sai ki yanka albasa da attarihunki in slaze, sai ki zuba acikin man, idan suka soyu saiki zuba ruwa kadan sai ki rufe, idan ya tafasa saiki wanke Shinkafa ki zuba aciki, ki dauko sinadarin dan dano ki zuba tareda kayan kamshinki, saiki rufe, sai ya kusa dauko dahuwa saiki zubu kayan lambunki aciki ki rage wutan, idan ya dahu saiki sauke.

  2. 2

    Ki daura tukunya akan wuta saiki wanke kazarki ki zuba aciki kisamata kayan kamshi da sinadarin dandano ki yanka albasa ki rufe

  3. 3

    Idan ta tafasa saiki sauke ki soyata jar suya

  4. 4

    Ki wanke salad dinki da cucumber da tumatir da albasa saiki yanka su gaba daya kisa sinadarin dandano kadan saiki zuba cream salad akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Khausar Kitchen
rannar
Kano
girki adon mace ina son girki mussaman namu na gargajiya.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes