Farfesun Kayan ciki

Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Kano,Danladi Nasidi Estate.

Kanostate

Farfesun Kayan ciki

Kanostate

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Timatir na leda
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Maggi
  7. Kayan kamshi
  8. Mai
  9. Dankalin turawa(idan kina ra'ayi)

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke kayan ciki sosai ki zuba ruwa ki tafasa amma bayan ya tafaso sai ki zubar da ruwan(dan saboda qarni da warin dattin da ya maqale,shi yasa bance a saka gishiri ba).

  2. 2

    Sai ki kuma zuba wani sabon ruwa da gishiri,albasa,kayan kamshi,jajjen attaruhu,timatir na leda da mai, ki rufe har suyi laushi,zaki iya feraye dankalin tuarawa ki yanka ki zuba a ciki duk qarin dadi ne.

  3. 3

    Zaki ci da biredi,ko gurasa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Jahun's Delicacies
on
Kano,Danladi Nasidi Estate.
Sadiya Salisu Jahun,was born and brought up in kano,an Msc.holder on Agricultural Extension,i love cooking and i think to be a great chef you have to be a great teacher, i love doing classes with people who loves and enjoy food,bringing them all around one table to speak.
Read more

Comments

Similar Recipes