Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 minutes
served 5 servin
  1. Kifi
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Tafarnuwa
  6. Yaji
  7. Corn flour
  8. Flour
  9. Egg
  10. Mai for suya

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    Wanke kifi ki keep aside for some minutes. Ki daka tarugu da onion ki yamutse kifin da su ki sa maggi da salt

  2. 2

    Tankade flour da corn flour kisa yaji da Maggi da gishiri ki juya sosai su hade. Kada kwai ki aje gefe daya kiyanka onion cikin kwan

  3. 3

    Ki dauko kifin kina sawa cikin hadin flour ki juya sosai sai ki debe ki sa cikin hadin egg ki koma maisuwa cikin hadin flour

  4. 4

    Idan kika Kare sai ki aza mai bisa wuta ki soya

  5. 5

    Hmmm wanna try dis akwai tadi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
on
Sokoto
I'm Amina Aliyu dogondaji I love cooking and I like creating new dishes hmm making kwalama is what i like d most.
Read more

Comments (2)

Awwal Aysha
Awwal Aysha @Ashwal
Hmm yummy dah gani xaiyi dadi

Similar Recipes