Kafukaza

Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
Kano

A gaskiya wannan girkin medadi sosai tunda abin kwalamane, inajin dadin girkin sosai da sosai

Kafukaza

A gaskiya wannan girkin medadi sosai tunda abin kwalamane, inajin dadin girkin sosai da sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
mutum 3 yawan a
  1. Magi
  2. Curry
  3. Tafarnuwa
  4. Kuli,kuli
  5. Attaruhu
  6. Albasa melawashi
  7. Kan kifi
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Wadannan sune abubuwan damuke bukata, saimudaka attaruhunmu da albasa da tafarnuwa saimuxubamasa magida curry da kuli kuli kijuya

  2. 2

    Saikidorashi a kasko kisa mai kinajuyawa haryayi shikkenan sai,abarshiyahuce aci lpy

  3. 3

    Masha Allah dadisosai saimakungwada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
rannar
Kano
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes