Macaroni with Cuscuse
So 😋😋😋
Cooking Instructions
- 1
Kiyi blending kayan miyanki ki ajiyeta agefe kiyanka albasa shima ki ajiyeta agefe
- 2
Sai kidaura tukunya awuta kisa mai idan yayi zafi kisa albasa kar kibari tasoyu sosai idan yadan canja Kala sai kisa tomato da maggi dasauran kayan hadin sai kisa ruwa kadan da WiFi idan yatafasa sai kisa macaroni idan yakusan nuna sai kisa Cuscuse akai da alaiho ko ganyen albasa shikenan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7571504
Comments