Ingredients

3 steps
4 servings
  1. Rogo
  2. Garin kwaki
  3. Gishiri
  4. Maggi

Cooking Instructions

3 steps
  1. 1

    Wannan shine rogo

  2. 2

    Zaki samo rogo ɗanye saiki gurzata ta akan jikin Abin gurji misali abinda kike goge kuɓewa dashi

  3. 3

    Bayan kin goge saiki kawo garin kwaki ɗan kaɗan ki zuba a kai

  4. 4

    Sannan kisa gishiri da maggi a ciki, bayan kinsa saiki cura da hannunki yadda kike cura wainar da kika saba saiki fara soyawa.

  5. 5

    Nan kuma na gurza kenan

  6. 6

    Nan kuma na soya shi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

WALIDATION'S KITCHEN AND MAKE-OVER
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes