Basise

#BORNO STATE a cikin karakap mutanen duniya shuwa suna cikin mutanen da sukai fice a fannin iya girki sosai!!!!!wannan basise na daga cikin nasu!!!kar na cika baki sai an gwada akansan na kwarai I LOVE BASISE wallahi
Basise
#BORNO STATE a cikin karakap mutanen duniya shuwa suna cikin mutanen da sukai fice a fannin iya girki sosai!!!!!wannan basise na daga cikin nasu!!!kar na cika baki sai an gwada akansan na kwarai I LOVE BASISE wallahi
Cooking Instructions
- 1
Ki dama madararki ta gari dare da sugar da flavour a wani bowl
- 2
Ki wanke tukunya ki daura akan wuta ki juye wannann damanmen madara da sugar me flavour,ruwan madarar ya zama yana da dan dama dan anaso ya tafasa sosai....idan ya tafasa zaki wanke danyar shinkafar ki,ki zuba a ciki a nuna full done (da nace full done I mean lugub) yana daga cikin kalolin abincin shuwawi na maiduguri
Similar Recipes
-
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
Cinnamon rolls Cinnamon rolls
My friends visit inspired me to try out this recipe so that I won’t serve them the usual snacks.Zuwan kawayena ne ya sakani yin wannan cinnamon rolls din din saboda bana so idan abokanayena sun zo na basu abunda aka Saba Ba dawa In baki sun zo Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Milkshake (Hausa Version) Milkshake (Hausa Version)
Wannan yana daga cikin abubuwan da nake mugun son sha saboda ga dadi gashi kuma babu wahalan hadawa. Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) -
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
Cake with grapes Cake with grapes
My kids love cake most especially grapes cake.#sokoto state Deezees Cakes&more -
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
More Recipes
Comments