Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Saki dafa taliyarki da gishiri ki aje gefe.

  2. 2

    Sai ki zajjaga kayan miyan,sai ki soyasu,bayan sun soyu sai ki zuba daidai ruwa da meat da kuma ingredients dinki

  3. 3

    Sai ki rufe yayi dahuwa kinayi kina dubawa har ta dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teema habeeb
teema habeeb @cook_14150092
on

Comments

Similar Recipes