Meat rolls

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa cup 2
  2. Gishiri
  3. 4Mai cokali
  4. 4Attaruhu
  5. Albasa1
  6. Nama
  7. 4Maggi
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A sami roba mai tsafta a zuba fulawa mai gishiri baking powder a gauraya sannan a zuba ruwa kadan a kwaba da kyau har sai komai ya hade sannan rarraba a fadada sai a dauko hadin nama a tsakiya a nannade sannan soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes