Lemon tsamiya da cucumber

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Kayan hadin juice din nan yana da matukar amfani ga jiki da kara lfy

Lemon tsamiya da cucumber

Kayan hadin juice din nan yana da matukar amfani ga jiki da kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mnt
mutum 3 yawan a
  1. Cucumber
  2. Tsamiy
  3. Tiara
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

30 mnt
  1. 1

    Za,a dafa tsamiya kamar minti 10, a nika cucumber a tace riwan a zuba a ciki,sai a tace a cup idan ya huce sai a Zuba sugar da tiara,a juya sai a sa a fridge yayi sanyi. enjoyy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

Similar Recipes