Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Dankali
  3. Manja
  4. Shinbo
  5. Albasa
  6. Attaruhu
  7. Maggi
  8. Tafarnuwa
  9. Kifi

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa manja saikisa a wuta saikibarshi yayi zafi saikisa albasa inyayi saikisa shanbo da attaruhu inyayi saikisa ruwa

  2. 2

    Saikisa maggi da kifi da tafarnuwa saikibarshi yatafasa saikisa taliya da dankali saikibarshi yayi saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Dnice Gal Dnice Gal
Dnice Gal Dnice Gal @cook_18510625
on
jos

Comments

Similar Recipes