Pan grilled fish with vegetable sauce

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

Pan grilled fish with vegetable sauce

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
  1. 1kifi
  2. 1/4Carrot
  3. 1/4sweat corn
  4. 1/4green peas
  5. 2albasa
  6. 4attaruhu
  7. 4tblsp oil
  8. 1/2 tspgishiri
  9. 1/2 tspsugar
  10. 2eggs

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko zaki wanke kifinki da veniger da gishiri ki wanke tas ki tsane saiki dora a faranti ki ajiye a gefe

  2. 2

    Saiki samu karamin bowl ki zuba mai aciki ki sa gishiri badayawa ba saiki juya sosai

  3. 3

    Ki dakko kifin kisa wuka ki dan yanka jikinsa kmr yanka uku shima dayan bayan ki yanka ki shafe wannan hadin mai ko ina yaji saiki ajiye a fridge ki barshi Yayi minti 30 ko awa daya

  4. 4

    Ki zuba mai a kasko me fadi cokali uku saiki dakko kifin kisa aciki idan dayan gefen ya soyu saiki juya daya gefen idan yayi saiki sauke,ki samu kasko karami ki soya albasa da attaruhu ki soya sama sama kisa gashiri kadan saiki sauke saiki juye akan kifin😋

  5. 5

    Sauce....zaki wanke carrot da green peas saiki dafasu,kiyi ommellate din egg saiki samu pan ki soya albasa da attaruhu sama sama

  6. 6

    Saiki kawo carrot da green peas da kika dafa ki juye aciki saiki zuba sweat corn kisa gishiri da sugar kadan ki juya sosai

  7. 7

    Saiki kawo egg din ki zuba aciki ki juya sosai shikenan mun gama sauce dimmu

  8. 8

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes