Ingredients

  1. Flour
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Warm water
  5. Bowl
  6. Tomato
  7. Oil
  8. Onion
  9. Granded pepper
  10. Magi

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu neat bowl inki kizuba flour da kuka dan dai dai already dama kin jika kanwa sai kizuba yadda yakamata sai kizuba ruwa ki fara kwabawa ki kwaba da kyau kisa ruwa a tukunya yana wuta kina jefa dan waken idan yayi ki kwashe

  2. 2

    Sai ki yanka su tomato inki da sauran su shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Xahra’s Cuisine
Xahra’s Cuisine @cook_18272167
on
Jos
I love cooking 👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
Read more

Similar Recipes