Cooking Instructions
- 1
A bowl dinki zaki sa flour kisa sugar kisa salt dinki ki juyasu yanda zasu hade
- 2
Sai ki sa ruwa ki kwaba yayi kauri kamar yanda yayi a hoton
- 3
Asa mai a wuta yayi zafi, quantity din mai din yayi kaman zaa soya kosai
- 4
Saiki dauko karfen kisashi a mai yayi zafi
- 5
Sai kisa karfen a kullun yayi kamar haka(karki sa karfen ya shike cikin kulun saboda zaiyi wuyan fita)
- 6
Sai ki maida a mai kidan dunga yin sama da kasa dashi kadan kadan yanda kulun zai bar karfen, zakiga ahankali kulun yana barin karfen
- 7
Sai ki kara maimaita step 5&6 har ya cika pan din ta yadda bazai manne ba ki bashi yayi kamar 3-5mins in a low heat,kar dai ya kone kuma kar a rage wuta sosai zai sha mai.
- 8
In yayi ki kwashe kisa a gwagwa
- 9
In ya tsane sai ki shinfida tissue a inda zaki juye yanda zai karasa tsoste sauran mai din
- 10
Aci lfy....
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
More Recipes
Comments (4)