Gashashshen Biredin kasko

Biredi ba abu bane me wahalar siya ko tsada ba kuma ko wane gida ana cin shin don haka nake bawa uwargida shawarar gwada wannan girkin domin xe kayatar matuka ga sauki ga saukin kayan aiki sannan iyalin ki xasuji dadeen shi.
hanya me sauki ta sarrafa biredi base kina da toaster ba
Gashashshen Biredin kasko
Biredi ba abu bane me wahalar siya ko tsada ba kuma ko wane gida ana cin shin don haka nake bawa uwargida shawarar gwada wannan girkin domin xe kayatar matuka ga sauki ga saukin kayan aiki sannan iyalin ki xasuji dadeen shi.
hanya me sauki ta sarrafa biredi base kina da toaster ba
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu biredin ki ki shafa masa bota seki dora kaskon ki a wuta yayi xafi
- 2
Idan kika gama shafa bota seki saka a kaskon ki ki saka wuta kadan don yana saurin konewa
- 3
Idan kina so zaki iya saka guda 2 a lokaci daya amma idan kika saka da dai dai yafi saurin yi se kinyi hakuri kin tsaya a kanshi don gudun bacin shi idan daya barin yayi seki juya dayan ma a hankali harki gama xaki iya ci a haka koda soyayyen kwai yana dadee sosae
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Gashasshen breadi da kwai
Ga saukin yi kuma kabawa yara ko me gda su karya sufita skull ko aiki Najma -
-
-
Sandwich
# 1recipe 1 tree Akwai hanyoyin sarrafa biredi da yawa basai kullum anci haka ba gwada ayau domin samun tagomashi a wajen iyalinka Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) -
Doya me flour (yam rita)
Azamanin nan da kwai yyi tsada sosai ba kowa ne yake da halin sayan kwai baInstead of kullum a soya farin doya kokuma adafa ga hanya mafi sauki da dadi da Zaki sarrafa doyan kiDomin jin dadin me gida da sauran iyalan gida a cikin wata me alfarma#RAMADAN HAJJA-ZEE Kitchen -
-
Gasasshen bread a saukake
Wannan gashi baya bukatar wasu Kayan hadi ko Kayan aiki . in kin gaji da cin bread a haka sae ki gasashi yana da dadi sosae da tea. Afrah's kitchen -
-
Gasasshen biredi
Akwai dadi sosai musamman aci da safe,ko kuma a saka ma yara suje makaranta dashi 😋😋😋 Mrs Maimuna Liman -
-
Dublan
Yanayin yadda aka kawata dublan din kadai ya isa ya jawo hankalin duk wanda aka ajje a gabanshi. Kar koyaushe ayita yin irin abin da kowa yake yi. Ki yi kokari ki kirkiri naki salon domin ki burge duk wa'yanda suke zagaye da ke. Princess Amrah -
-
Couscous da miya
Wannan ita ce hanya me sauki ta yin couscous yayi warara be chabe ba kuma be bushe ba. Wannan abinchi masu ciwon suga zasu iya ci. #couscous Jamila Ibrahim Tunau -
Bread donut
Yana da kyau,kuma ga dadi,ba lalli kullum ta bangare daya zaa dinga cin burodi ba,akwae hanyoyin sarrafashi da dama,abun se wanda yaci😋 #FPPC Fulanys_kitchen -
Buredi me yanayin fulawa
A kullum idan ana canza yanayin Abu yana kara sa aso sa kuma bazaiyi saurin gundura ba, haka ma buredi a kowanne gida anaci amma idan ana canza masa yanayi zai kara shiga rai musamman yara..#BAKEABREAD Fateen -
Party jollof rice
Yadda zakiyi party jollof rice hanya mafi sauqi a gida, gwada yadda nayi!!! Aci dadi lafiya....#Ashleyculinarydelight#siyamabakery Ashley culinary delight -
Degue
Wan nan furar asalinta hadin mutanen kasar niger ne a chan na koya kuma yanada dadi sosi don baa bawa yaro me kiwa😋😋💃🤣 khamz pastries _n _more -
Tsiren nikakken nama
#namansallah.wannan hanya ne mafi sauki wajen sarrafa Naman layya da baya bukatar wani abubuwa Kuma za a iya cinshi ta hanya daban daban kamar da abinci irinsu shinkafa ko burodi kamar yanda nima naci nawa da iyalaina Kuma maigida ya Yaba sosai#NAMANSALLAH Feedies Kitchen -
-
Gashin shinkafa mai lemo
A kullum Ana so adinga canza yanayin sarrafa Abu Ku kwada wannan dafuwa zakuji dadinsa sosai#team6dinner Fateen -
Gudaji (Gudajin Kunu)
Shide gudaji haka yake kaman nama cikin miya a cikin kunuLokachin da muna yara Gidan kakkanni idan zaayi kunu ana sa gudaji cikin kunu amma yanxu yara basu Sanshi ba wasu ma haka ko ya ake kiranshi jiharku? Jamila Ibrahim Tunau -
Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)
Banida oven amma naji dadin yadda na iya wannan gashi, wani birthday cake ko cupcakes duk ta haka nake gasawa, kuma alhamdulillah Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Dubulan
#Dubulan. Wannan girki anfiyinshi lokacin biki ko kuma a masarauta don karramawa, haka zalika nayima maigidanashi don karramawa kuma ya yaba. Mamu -
Hadin dankalin hausa mai kwai
Naji dadin wanna hadi ba kadan ba ina kokarin har kullum in sarrafa dankali tako wane hanya domin jin dadin iyalina. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Strawberry daiquiri
Yanzu lokacine na strawberry 🍓 ko Ina zaka ganzhi ana sayarwa,kayi amfani da season din Abu kayi sabon recipe. Safmar kitchen -
Alalen Gwangwani
Alale abinci ne wanda ake sarrafa shi da wake, ana iya cin shi shishi kadai ko da shinkafa ko da sauce. Khadija Baita -
Sakwara da miyar egusi
Ina yiwa babana na shi saboda yana santa amma megidana ne ya koya min yadda ake yi da garin doya wanda yafi sauki kuma akwai dad'i.nagode abokin rayuwa ta Allah ya barmu tare Ummu Aayan -
More Recipes
sharhai