Alkubus

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

Alkubus yana daya daga cikin abincin gargajiya dana fi so😋😍ga dadi ga saukin yi

Alkubus

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Alkubus yana daya daga cikin abincin gargajiya dana fi so😋😍ga dadi ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa biyu
  1. 3kofi filawa
  2. 1 cokaliyeast
  3. 1 cokaligishiriri
  4. karamin cokali 1
  5. Ruwan dumi
  6. Ridi

Umarnin dafa abinci

Awa biyu
  1. 1

    Ga abubuwan da muke bukata

  2. 2

    Zaki tankade filawa ki zuba a roba me zurfi ki zuba yeast da sukari da gishiri ki juya sosai saiki zuba ruwan dumi ki kwaba Amma kwabin me tauri zakiyi saiki kawo murfi ki rufe ki barshi a rana ko waje me dumi yayi awa daya har sai ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi saiki shafa mai a abinda zaki zuba kwabin alkubus din ki zuba kwabin kadan kadan karki cika

  4. 4

    Saiki barbada ridi a sama saiki turara tsawon awa daya shikenan saiki sauke

  5. 5

    Alhmdulillah ✅ zaki iya ci da miyar taushe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes