Ingredients

  1. 10 slicebread
  2. 3large eggs
  3. Mix little flour with small water i•e should be thick
  4. For the fillings
  5. Minced meat
  6. 4large potatos
  7. Onion
  8. Red pepper
  9. Maggi n pinch of salt

Cooking Instructions

  1. 1

    For the bread, a dorashi a kan chopping board ana rolling dinshi using rolling pin har sai ya kuma fadi da tsoho and set a side.

  2. 2

    For d fillings, Za'a Dora mince meat din a wuta a zuba su citta, Albasa, gishiri sai a rufe.

  3. 3

    Zaa feraye dankalin a yankashi kanana in cubes sai a ruba a cikin mince meat dinnan asa su maggi, curry powder n pepper sai a rufe. After like 20-25min sai a sauke.

  4. 4

    Sai a kawo wannan bread din da akayi rolling sai a zuba naman a karshen gefe daya sai ayi rolling dinshi a dauko wannan fulawan da aka kwaba da ruwa a manne bakin.

  5. 5

    A Dora mai yayi zafi Sai a fasa kwain a kada a dansa citta ana tsoma bread din ana soyawa har sai yayi golden brown. Here is what ur result will be

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (2)

Written by

Misa's delicacies
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes