Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupfulawa
  2. 1Albasa
  3. 2Taruhu
  4. Mai dandano
  5. Man ja
  6. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko 'yar uwa zaki sami fulawar ki,ki tabbatar kin tan kadai ta sai ki zuba a roba ki kawo ruwa ki zuba ki kwaba,kar tayi ruwa sosai kuma kar tayi kwari.

  2. 2

    Sai ki jajjaga taruhu ki yanka Albasa yadda kike so

  3. 3

    Sai ki kawo kaskon ki na soya kina zuba man ja kadan kina soyawa har ki gama. thanks

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asma'u Awaisu maiturare Ahmad
on
I Live In Kano State

Comments

Similar Recipes