Ingredients

  1. Doya
  2. Nama
  3. Kifi
  4. Attaru
  5. Tumatir
  6. Albasa
  7. Spices
  8. Mai
  9. Garlic
  10. Crayfish

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zafi feraye doya k yanta qanaqa

  2. 2

    Seki dora tukunya kisoya manja d mangyada inyayi kisa kayanmiyanki kihada kisoya sekisa sanwa tareda doyarki

  3. 3

    Se dakko crayfish dinki kidaka kizuba kisa spices dinki da yar sugar kadan da namanki da kika tafasa kibarshi yadahu inya kisa kifinki zaki iyasa ganye inkina buqata make sure kin turara kifin ko kinsoya kafin kisa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs_Alee(Amal Cakes And More)🌹🌹🌹
on
Tudun Wada Dankadai Kano State
🌹🌹🌹🌹
Read more

Comments

Similar Recipes