Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Tomatoes
  3. Meat
  4. Pepper
  5. Scotch bonnet
  6. Onion
  7. Garlic
  8. Seasoning
  9. Curry
  10. Veg oil
  11. Alayyahu
  12. Gyadar miya
  13. Agushi

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly zaki wanke shinkafa saiki jiqata for some hours, intayi laushi saiki tafasa ruwa a tukunya saiki xuba shinkafar saiki rufe, in ruwan ya kusan tsotsewa saiki fara tuqata inta tuqu saiki qara rufewa saiki rage wutan bayan some minutes saiki qara tuqawa harsai ruwan ya tsotse ta tuqu da kyau saiki kwashe

  2. 2

    For the soup

  3. 3

    Zaki hada kayan miyarki duka da garlic saiki blending, saiki daurasu akan wuta harsu tsotse in suna da tsami sai kidansa baking powder kadan, saiki tafasa namanki shima

  4. 4

    Zaki gyara gyada da agushi sai kiyi blending nasu suma, saiki yanka alayyahu ki wanke da salt saiki sanya a colander ya tsane

  5. 5

    Da kayan miyarki ya tsotse saiki sanya veg oil akai ki yanka onion saiki juya saiki kawo seasoning da curry da meat ki xuba akai sai ki soyasu da kyau,insun soyu saiki kawo ruwan namanki ki zuba sai ki qara da ruwan zafi kar yayi kauri saiki barsa ya tafasa sosai

  6. 6

    Inya tafasa saiki dakko gyadar miyarki ki xuba saiki juya inya juyu saiki rufe for 10min saiki bude sannan ki xuba agushi ki juya saiki gara rufewa na 10min shima

  7. 7

    Saiki bude sai ki zuba alayyahu ki juya da kyau saiki rufe ki rage wuta for 3 to 5minutes saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
on
Kaduna State, Nigeria
cooking is my pride and passion
Read more

Comments

Similar Recipes