Beans ball

Cooking Instructions
- 1
Zaki samu wakenki ki gyarashi kixuba a tukunya kidafashi idanya dahu ki kwashe kidaka kizuba a bowl ki kawo attaruhunki da albasa kizuba da kazarki dagargazajjiya,seasoning,spices seki juya sosai ki kawo veg oil kadan kamar 2-3 spoon kizuba kisake juyawa sekishafa mai kadan a hannunki kidunga gutsurowa kina making ball harkigama....
- 2
Kidauko flour dinki kamar one cup kizuba a bowl kikawo salt kadan da tumeric kizuba kikawo ruwa ki kwaba zakiyi kwabinne karyayi kauri kuma karyayi ruwa...kidinga dauko beans ball dinnan kina sakawa acikin hadin flour daganan kisaka acikin crushed cornflakes hakazakiyi tayi harkigama sekisoya on low heat....serve with ketchup enjoy...it just taste so delicious mashaAllah
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Beans ball (kosai/akara) Beans ball (kosai/akara)
Akwai dadi da kunu/koko/custard etc Mrs MD cuisine -
Chicken pepper soup Chicken pepper soup
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan.Aroma ZUM's Kitchen -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Cheese Ball Cheese Ball
i found this recipe but i only used half of the ingredients from the recipe i found and it still turned out GREAT!! only thing i didnt use was the bacon but u can add if u choose 😍😘 Tangerlia -
More Recipes
Comments (3)