Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Maggi,gishiri
  5. Spice
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki wanke kifinki sosai ki tafasashi da albasa,maggi,spices kadan idan ya tafasa ki sauke yadan sha iska sai ki xare k'ayar gaba daya sai kisaka spoon ki daddakashi ki ajiye gefe

  2. 2

    Xaki samu tukunyarki ko fryfan ki saka mai kadan idan yafara xafi ki saka albasa idan tafara soyuwa ki xuba tarugun ki ki juya sannan ki saka gishiri,maggi,spices ki juya sosai sannan ki kawo kifinki ki xuba aciki kinata juyawa har yayi brown ki sauke aci dadi lfy😘take note a low xaki saka wuta

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hindu Koko
Hindu Koko @cook_24589859
on

Comments

Similar Recipes