Dambun awara

aisha Muhammad (Ummusuhailah)
aisha Muhammad (Ummusuhailah) @cook_28030753

Ramadan sadaka

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Awara
  2. Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Spices
  7. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki dugurguxa awara ki yi grating attaruhu ki yanka albasa

  2. 2

    Sannan ki juye akan awarar kisa maggi d spices

  3. 3

    Ki xuba mai kadan a kasko

  4. 4

    Sai ki juye awarar ki fara juyawa kmar mint 1

  5. 5

    Sai ki fasa kwai daya ki kada ki juye a kan awarar ki ta juyawa har ki gama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha Muhammad (Ummusuhailah)
on

Comments

Similar Recipes