Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki fere dankalin ki ki yayyanka yankan chips

  2. 2

    Ki daurayeshi da ruwa me kyau

  3. 3

    Sannan ki tsane a colender

  4. 4

    Ki barbada gishiri ki daura Mai a wuta

  5. 5

    Idan yyi zafi ki soya dankalin,Amma Kar ya bushe(karya soyu kayau)

  6. 6

    Ki tsame dankalin a Mai

  7. 7

    Already kin Yi greating kayan miyan ki,kifasa kwai a karamin bowl

  8. 8

    Ki daura pan kisa Mai kadan ki zuba su attarigun da carrots

  9. 9

    Kisa kwai karki juya ki dauko dankalin ki zuba akan ruwan Kwan da kayan miyan

  10. 10

    Ki gauraya har Kwan ya nuna ajikin dankalin
    Kamar haka

  11. 11

    Shikenan sultan chips naki yyi
    Aci ddi lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments (2)

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
@hajjazee3657 please can I call this French fries 🤤🤤🤤

Written by

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
on
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Read more

Similar Recipes