Dublan

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Dublan snacks ne na gargajiya yawanci hausawa na yinsa wajen biki a cikin GARA, yana d dadi sosai ga sauki 🥰 alhamdulillah wannan shine karo n farko dana tabayin dublan and finally na samu abunda nake so💃🥰 hope you all try and cooksnap me😅 jzkllh khair @jaafar @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 and all cookpad authors bismillah ku 🥰

Dublan

Dublan snacks ne na gargajiya yawanci hausawa na yinsa wajen biki a cikin GARA, yana d dadi sosai ga sauki 🥰 alhamdulillah wannan shine karo n farko dana tabayin dublan and finally na samu abunda nake so💃🥰 hope you all try and cooksnap me😅 jzkllh khair @jaafar @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 and all cookpad authors bismillah ku 🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsflour
  2. 1tbp sugar
  3. 1 tspbaking powder
  4. Mai 6 tbp
  5. Sugar syrup
  6. 1/2 cupsugar
  7. 1lemon medium
  8. Ruwa dan dai dai
  9. Man suya
  10. Ridi
  11. Habbatussauda'a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade dry ingredients dinki wuri daya ki juya kisa oil ki juya komai y hade saiki saka ruwa kiyi making soft dough

  2. 2

    Saiki gutsiri kadan dg ciki kiyi rolling dinshi da fadi da tsayi saiki rabashi biyu

  3. 3

    Ki lankwasashi biyu saiki yayyanka kar y kai karshe, saiki bude shi

  4. 4

    Saiki hade baki kmar yadda kk kallo, saiki dakko dayan bakin ma ki hade shi zai baki abu kamar hk👇 shknn kin gama d wannan style din sai n gaba🥰

  5. 5

    Zaki sake ciran wani kiyi rolling dinshi ki ninka shi biyu ki yayyanka kamar n farkon

  6. 6

    Saiki budashi ki ninka shi biyu ta tsaye saiki bude tsakiyar sa

  7. 7

    Ki hade bakin saiki turashi ta tsakiyar ki fito dashi ta baya hk zakiyi a dayan bangaren ma shknn kin gama d wannan style din 🥰

  8. 8

    Zaki sake rolling saiki fidda round shape saiki hade tsakiyar sa kmr hk👇 shknn kin gama d wannan style din 🥰

  9. 9

    Zaki rolling ki fidda shape kmr hk 👇 zaki lan kwasa gefe d gefe ki hade su shknn shima kin gama 🥰

  10. 10

    Shknn kin gama sai suya

  11. 11

    Alhamdulillah angama suya sai kuma sugar syrup 🥰

  12. 12

    Ga abun bukata Zaki matse lemon tsamin ki tace saiki zuba a abunda zakiyi ki zuba sugar ki daura a wuta kiyi t juya har sugar y narke, zakiga y danyi kauri kadan shknn done with sugar syrup 🥰

  13. 13

    Saiki tsoma dublan dinki a ciki ki jujjuya ko ina y samu saiki fiddoshi hk zaki yi a dukkan sauran idan kin gama saiki barbare su d habba d ridi enjoy

  14. 14

    Aci lpya 🥰

  15. 15
  16. 16

    Ok bye🥱

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gasunan kala kala wanda mutun keso ya dauka

Similar Recipes