Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Yaji mai dadi
  5. Maggi or ajinimoto

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke waken ki, ki dan jika sai a kai markade, bayan an kawo sai ki zuba kayan hadinki da Albasa ki buga ya bugu, sai ki dora mai a wuta ki fara soyawa har ki gama. Nagode

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Shehu kabara
Asmau Shehu kabara @Amaiturare
on

Similar Recipes