Gero da wake

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Domin a samu canji daga cin shinkafa kullun

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 2mintuna
2 yawan abinchi
  1. Gero cup 3
  2. Wake cup 1
  3. Garin kuli
  4. Mai
  5. Sinadarin dandano
  6. 1 tbsGishiri

Umarnin dafa abinci

hr 2mintuna
  1. 1

    Farko zaki surfa wannan geron ki wanke ki ajiye

  2. 2

    Sai ki gyara wake ki tafasa ki zubar da ruwan

  3. 3

    Sai ki kara ruwa kadan da gishiri idan ya tafasa sai kisa geron da waken lokaci daya ki jiya da kyau sai a rufe, zaya fara kamshi lokacin daya fara dahuwa sai a rika dubawa in baiyi laushi yadda ake so ba sai a Dan kara ruwa

  4. 4

    Idan ya dahu sai asa a kwano asa mai da kuli da dandano... Sai ci a more

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes