Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake, attarugu, danyar tattashe
  2. Albasa, Maggie, gishiri
  3. Mai, manja, onga, ruwa
  4. For the sauce
  5. Albasa, attarugu, lawashi, Maggie, gishiri, habba

Cooking Instructions

  1. 1

    COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
    *fyazil's Cuisines*
    *ALALE recipe two*
    Kisamu wake ki gyara ki jika acikin ruwa for like 15-20 minutes sannan saiki surfa ki dauko bowl biyu ki zuba waken a dayan kisa ruwa sai ki dauko lariya ki siyaye ruwan ki tare dusan kiyi haka harsai dusan duka ya fita idan ruwanki yayi baki zaki iya cenza wa. Bayan kin gama ki samu danyar tattashe ki zuba, kisa attarugu da albasa akai miki nika. Bayan an kawo anika kisa Mai ko manja duk wadda kikeso (Nina hada duka biyu)

  2. 2

    Sai nasa Maggie cray fish, Maggie star da knorr, sai gishiri da onga classic nadan kara ruwa na dama saina daura a Leda. Bayan an kawo wake na anika nake daura ruwa ya tafasa kamin nagama dauri saina zuba aciki in ya nuna saiki sauke.

    *SPRING ONION SAUCE*
    ki daura pan akan wuta ki yanka albasa slice ki zuba, kisa tomato, attarugu, ki yanka lawashi ki zuba, kisa Maggie, gishiri, habba (black seed) in kina dashi ji juya na wani lokaci saiki sauke. Aci lafia.

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_fyazilm

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes