Kunun soya beans

Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
kano state

kunun soya beans kunu ne mai matukar kara lafiya a jiki musamman kananun yara

Kunun soya beans

kunun soya beans kunu ne mai matukar kara lafiya a jiki musamman kananun yara

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupsoya beans
  2. 1 cupfarar shinkafa
  3. halfcup powdred milk
  4. 1 cupdanyar gyada
  5. lemon juice
  6. fresh ginger
  7. sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki gyara gyada ki cire bakin bayar ki gyara soya beans da shinkafa ki jika seki hada waje daya kiyi blending koki kai markadai

  2. 2

    Seki tace kizuba atukunya kita juyawa inyayi zai fara kauri seki zuba lemon juice

  3. 3

    Seki sauke ki bari yadan sha iska seki dama madarar da ruwa kadan kizuba ki juya seki zuba kisa sugar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments (2)

linda
linda @77115520linda
Kunun soya beans translate in English please thanks

Similar Recipes