Jallop rice with cus cus din dankali contest

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

Jallop rice with cus cus din dankali contest

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Magi
  4. Nama
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Attaruhu
  8. Curry
  9. Irish
  10. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Saki Fara zuba mai a tukunya kisa albasa idan yayi saiki zuba Kayan miya yasoyu saiki tsaida ruwa ki zuba magi da gishiri ki kawo yankaken naman da Kika tafasa ki zuba idan ya tasafa saiki zuba shinkafa ki gwaraya saiki rufe.

  2. 2

    Sannan ki kawo albasa da tafarnuwa ki zuba ki rage wutar in tayi saiki kwashe

  3. 3

    Ki dafa dankalin turawa ki marmasa saiki zuba magi da kayan kamshi atturhu albasa sai karkada kwai ki juye aciki ki gwaraya sannan saiki zuba mai a kasko marar kamawa saiki juye dankalin a cikin kaskon sannan ki ta juyawa harsai yayi warawara kamar cus cus saiki kwashe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Comments

Similar Recipes