Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Kayan Miya
  3. Albasa
  4. Cinnamon
  5. Cucumber
  6. Carrots
  7. Green beans
  8. Nama
  9. Spices
  10. Gyada soyayya

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki yanka carrots da green beans da cucumber kanana.ki gyara kayan Miya ki grinding saiki aje a gefe

  2. 2

    Ki Debi Rabin kayanmiyan ki soya ta kisa ruwa daidai kisa spices da soyayyan gyadarki da cinnamon kisa carrots da green beans da albasarki idan sun tafaso saiki zuba cous cous dinki ya dahu

  3. 3

    Ki gyara namarki ki tafasata da kayan dandano da albasarki saiki dauko ragowar kayan miyanki ki soyasu tare kisa spices naki aci da cous cous din.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
on

Comments

Similar Recipes