Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki samu warm milk dinki ki xuba ta a bowl sai kiyi melting butter ki xuba d sugar sai ki juya sai ki xuba yeast dinki ki barshi yyi minti 1

  2. 2

    Sai ki kawo flour ki xuba ki juya dough din y zama sticky sai ki rufe ki barshi yyi 1hr har y tashi

  3. 3

    Bayan y tashi sai ki xuba baking powder a kai d lil salt sai ki kara flour ki murza har y xama dough sai kiyi rolling dinsa

  4. 4

    Sai ki shafa butter akai ki barbada sugar d cinnamon powder akai sai ki nannade kamar tabarma sai ki sa wuka ki yayyanka shi sai ki dauko baking pan dinki ki shafa butter a ciki sai ki jera a ciki kamar hk

  5. 5

    Sai ki barshi a warm place yyi 30mint xakiga y tashi kmr hk

  6. 6

    Sai ki kada egg ki shafa akai kiyi baking dinsa har y xama brown

  7. 7

    For the glaxing na xuba whipoing cream a roba sai n xuba madara ta gari d icing sugar sai n zuba ruwa n juya sosai

  8. 8

    Bayan cinnamon rolls dina y gasu sai na tsilala glazing din a kai shikkenan serve n enjoy wt ur drink or hot tea

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments

Similar Recipes