Ingredients

50 mint
3ki
  1. 1 cupflour
  2. 2eggs
  3. 2tblp butter
  4. pinchSalt
  5. 1tbp milk
  6. 1 cupMinced meat
  7. 1/2 cuponion
  8. 2tlb of scallion
  9. 1maggi
  10. Food colour (yellow and red)
  11. Thyme
  12. Garlic

Cooking Instructions

50 mint
  1. 1

    Ki tankade flour dinki,ki samu bowl kiyi mixing flour, salt,milk ki kwaba yazama ba mai kauri ba.

  2. 2

    Sai ki raba kullin gida biyu, ki saka food colour red

  3. 3

    Dayan kuma yellow

  4. 4

    Sai ki samu mulfin robar ruwa kamar Faro ki huda waje uku

  5. 5

    Sai ki zuba wannan batter din acikinsu

  6. 6

    Sai ki dauko non stick din ki, zuba oil kadan sai ki dauko batter din kiyi round round, red first then yellow

  7. 7

    Haka zakiyi yayi har ya kare

  8. 8

    For the minced meat

  9. 9

    Ki dauko pan Ki zuba albasa, garlic ki barshi yayi laushi sai ki zuba scallion dinki da thyme, daga nan sai ki zuba minced meat din ki zuba maggi,ki rufe pan din for 5 mint,sai ki bude ki barshi ya soyu

  10. 10

    Sai dauko net crepe dinki,ki zuba minced meat din ki sai ki nada

  11. 11

    Haka zakiyi tayi har sai kin gama da su duka.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes