Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Well processed awarah
  2. Eggs
  3. Flour
  4. Semovita
  5. Kayan kamshi
  6. Oil
  7. Salt
  8. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi awara da komai da ake bukata na hadin awara,amma kafin ki soya bayan kin matse ruwan ta zama danyar awarah(ni dai haka nake siyanta kafin a soya sai in siyo in marmasa da hannu),sai ki saka mata kwai,flour kadan dan ta hade jikinta da kayan kamshi,zaki iya kara jajjagen attaruhu da albasa a ciki sai gishiri da maggi dan tayi dandano.

  2. 2

    Ki mulmula da hannunki,ki barbade da semovita dan ki samu crunchy taste.

  3. 3

    Ki tsoma cikin kwai.

  4. 4

    Sanan ki soya ki rage wuta dan cikin ya soyu sosai.

  5. 5

    Zaki ci da sauce din da kike ra'ayi.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Jahun's Delicacies
on
Kano,Danladi Nasidi Estate.
Sadiya Salisu Jahun,was born and brought up in kano,an Msc.holder on Agricultural Extension,i love cooking and i think to be a great chef you have to be a great teacher, i love doing classes with people who loves and enjoy food,bringing them all around one table to speak.
Read more

Similar Recipes