Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1kifi
  2. 1/4 tspgishiri
  3. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke kifi a barshi ya tsane a cikin gwagwa. Idan ya tsane sai a shafeshi da gishiri, a Dora mai a wuta, idan yayi zafi sai asa kifin a ciki, bayan minti 7 sai a juya daya 6angaren shima ya soyu. Idan ya soyu sai a tsame asa a gwagwa man ya dige.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
on
Kano

Comments

Similar Recipes