Lemon abarba, mangoro da ginger

Kamar da wasa na hadasu gaba daya naga ko zai yi dadi sai gashi ya bada dandano me dadi ga kamshi...#1post1hope
Lemon abarba, mangoro da ginger
Kamar da wasa na hadasu gaba daya naga ko zai yi dadi sai gashi ya bada dandano me dadi ga kamshi...#1post1hope
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga wasu daga abubuwan da za muyi amfani da su.
- 2
A wanke mangoro, da kyau sannan a yanyankashi kanana.
- 3
Sannan a wanke abarba a feraye bayan a sake wankewa sai a yanyankata kanana.
- 4
A dauko ginger itama a wanke a tabbatar babu kasa a jiki itama a yayynkata kanana sannan a markadata a ajiye a gefe
- 5
A markado mangoro a tabbatar yayi laushi sosai.
- 6
Abarba ma a markadata tayi laushi.
- 7
Gasunan gaba daya.
- 8
A sami roba me tsafta a FASA kankara a ciki sannan a Dora abin tata sai a zuba ginger a tace, sannan a zuba abarba itama a tace, sannan a zuba mangoro shima a tace sai a kawo sukari a zuba a juya sosai ya hade jikinsa.
- 9
A zuba flavour a juya a kara ruwa sbd ba a son yayi kauri sosai. Za aji yana kamshi.
- 10
Aasha da sanyinsa.
Similar Recipes
-
Lemon tsamiya, danyar citta da lemon zaki
Nayi amfani da ragowar lemon tsamiya da ya rage min, sai na markada lemon zaki na zuba akai ya bada dandano me dadi da ma'ana.#kanostate Khady Dharuna -
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemon guava
Munada iccen guava acikin gida ama ban taba kawowa araina cewa nayi lemo da shi ba sai da na shiga kitcen naga lemontsami da ginger sai naga idan hada zai bada kalla🍐😍#CKS Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
Lemon abarba da beetroot
Wannan lemo ne mai dadi da amfani a jiki, ina yawan yiwa iyalina wadannan nau'in lemuka saboda kara lafiya da kariya daga shan lemuka masu illah a jikin dan Adam. Askab Kitchen -
Lemon ginger
#iftarrecipecontest# ginger nada muhimmanci sosai da same kanshi game ddi kai wani abun ma seka dandana tukunna Sabiererhmato -
Juice din lemon Zaki da karas
Alhamdulillah ramdhan mabroor. Lemon yanada sauki ga dadin sarrafawa. #FPPC Khady Dharuna -
-
Lemon abarba
Lemon abarba akwai dadi ga Karin lapia ajikin mutum. #myfavoritesallahmeals Meenat Kitchen -
Lemon yalo da danyar citta
Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu Khady Dharuna -
-
Lemon tsamiya
Wannan lemo akwai dadi van taba tunanin haka yake da dadi ba sbd bae taba birgeni in shaa ba,sae naga kowa yana sonsa nace nima Bari na gwada naji yadda yake. Afrah's kitchen -
-
Carrot and coconut ginger drink
Wannan lemun na musamman ne, na kirashi na musamman saboda mijina ya nuna jin dadin shi 😀 farin ciki ya bayyana a fuskarshi da magarshi😊💃 yayin da yake shanshi😋, ni da yarana munsha mun more, gashi da sauqin Yi ba tareda uwargida ta kashe kudi da yawa ba Ummu_Zara -
-
Soyayyun cinyar kaza da sauce din (sweet and sour)
Hanyar sarrafa naman kaji yadda zai bada dandano mai dadi Ayyush_hadejia -
Sandwich a saukake
Girkin yanada dadi sosai ga kara lfy gashi baida nauyi ya hada kayan marmari, mukan ci shi yayin sahur hade da ruwan dumi me lemon da sugar. Yana taimakawa ya rike ciki. #sahurrecipecontest Khady Dharuna -
Lemon goba na musamman me whipping cream
Goba tana daya daga cikin kayan marmari masu gina jiki, ganin yawan amfanin da take da shi yasa nace bara na sarrafata zuwa ga abinsha me sanyi da dadin gaske. Ki jarraba kiji sai kunne ki ya kusa cirewa. #lemu Khady Dharuna -
-
Lemun mangoro
#sahurrecipecontest ina son mangoro sosai shiyasa har nake sarrafa shi ta wata hanyar, lemun mangoro yana da dadi sosai zaki iya hadawa da bread mah kici kiyi sahur da shi ko cake😋 @Rahma Barde -
Parpesun Kifi Na Zamani😋🤗
Parpesu wani abu ne mai kwantar da hankali da kuma dawo da dandano na baki. Wannan parpesun naji dadin shi ni da iyali nah harma sun buqaci in sake musu saboda ya bada dandano mai dadi ga kuma yayi kyau a ido ga mai chi zaiji dadin chin shi. Yar uwah ki gwada zaki gode min🤗😜#Parpesurecipecontest Ummu Sulaymah -
Kwalama (bread me hadi)
Bread aka kawon irin me laushinnan sosai, kawai sai nayi masa wannan hadin. Yayi dadi sosai musamman Idan bread din yanada laushi to tabbas za kuji kamar kuna cin stuff awara. #2206 Khady Dharuna -
Soyayyen dankalin hausa da miyar kwai
Wannan abinci ya kasance daya daga cikin wanda mahaifina yake matuqar so,yana da sauqi sosai...cikin mintuna qalilan zaki iya yi😉 Afaafy's Kitchen
More Recipes
sharhai