Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Kuku
  3. Kanwa
  4. Mai
  5. Albasa
  6. Borkono
  7. Maggi
  8. Onga
  9. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki samu fulawa ki tankade kisamu kuka kadan ki tankade kisa aciki fulawa din ki gauraya

  2. 2

    Sannan kisamu kanwa dama kinjikata da ruwan zafi saikisa kadan acikin fulawa kidama kisamu ruwa kisa ki kwaba Kar yayi tauri Kar yayi ruwa

  3. 3

    Dama kin daura tukunya akan wuta inya tafasa saiki dauko fulawan da Kika kwaba kina jefawa aciki jefawa Kar suyi manya Yan dadai

  4. 4

    Bayan kingama jefawa saiki barshi ya nuna inya nuna saiki dauko ruwa a roba ki kwashe acikin ruwan shikenan

  5. 5

    Sannan kisamu borkonanki da Maggi da gishiri da onga ki hada ki daka ki kwashe

  6. 6

    Kisoya manki da albasa ki hada shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Maryam Fulani
Maryam Fulani @cook_16221675
on

Similar Recipes