Kwallon chakulate

Teemas kitchen
Teemas kitchen @cook_15457918
Sokoto State

Kitchenhuntchallenge

Kwallon chakulate

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Oreos biscuit
  2. Chocolate sauce
  3. Madara ta gari
  4. Sprinkles

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki maida oreos dinki gari sai kizuba chocolate sauce da madarar gari sai ki yamutsa ya game sosai yadda zaki iya mulmulasa kamar kwallo

  2. 2

    Sai ki dauko ki kada kwallon da kika mulmula sai kadasu cikin chocolate sauce,sai ki fidda kisa saka sprinkle sai kisa cikin firij ya kama jikinsa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemas kitchen
Teemas kitchen @cook_15457918
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes