Taliya mae manja

Zahra's Cuisine
Zahra's Cuisine @cook_17313082
Edo State Benin City

Tirkashi!! Ai wannan tayin baa iya barin sa😄😍

Taliya mae manja

Tirkashi!! Ai wannan tayin baa iya barin sa😄😍

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Atarugu
  3. Albasa
  4. Manja
  5. Maggie
  6. Kifi
  7. Gishiri
  8. Curry
  9. Mr chef seasoning

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki dora ruwa a wuta idan yatafasa saiki dauko taliyar ki zuba, idan yy parboiling saiki sauke ki tsane.

  2. 2

    Ki sake dora tukunya a wuta ki zuba Mai inyayi zafi saiki kowa kayan miyar ki kizuba ki soya sama sama tareda kifin ki already kinriga kin tafasa, idan ya soyu saiki zuba ruwa dai dai ynd kikeso kizuba spices ki rufe.

  3. 3

    Inya tafasa saiki dauko taliyar kizuba ki gauraya shi ki rufe har se ruwan ya tsane saiki sauke. Sai ci😘

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahra's Cuisine
Zahra's Cuisine @cook_17313082
on
Edo State Benin City
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes